Header Ads

Dadumi Duminta:Ashiryanake dana bawa Nigeria rance

Mainai man takara kujerar shugaban kasa wato Atiku Abubakar yace"Ashirya take dayabawa yen Nigeria rance

*Inda nazama shugaban kasa ashirye nake dabiyan ma,aikata akan lokaci,da kuma kara daukan ma,aikata
*yakara da cewa"Ashirya nake damabawa duk wani Dan Nigeria Wanda baya aikin gwamnati Albashin #20,000
*yakara da cewa"Ina da kudi shedane saidai nabawa yen Nigeria rance badai subani ba, za muyine kawai don farfado da arzikin kasar mu
*

No comments

Powered by Blogger.