JIYA BA YAU BAAREWA UWAR DADI: Wani ayarin mutane a kan kekuna suna tafiya a Zaria a shekarar 1960.A lokacin babu ciwon hawan jini.Allah ya kara mana lafiya.Madogara: Uwa Idris
No comments